Posts

Showing posts from October, 2017

*AIRTIME SECRET* *Earn #100 to #5000 free airtime credit today on all networks* .

Image
You can now pay your Electricity bills, PayTv, Internet and even recharge airtime, all with your Smart Phone and get profit for your transactions. Click on the link below to download TopUp Africa from Google Play Store and start enjoying huge rewards. https://goo.gl/FtFRzN

{MTN User} YANDA ZAKA SAMU BONUS DIN N250 DA 10MB A KOWANI SIM NA MTN

Image
Bismillahirrahanirrahim Arewatricks wannan hanyar tana kwana biyu wanda MTN suka fitar ta yadda zaka rika siyan bundle mai sauki sosai sai dai kuma gashi mutane na matuqar son wannan bundler mai suna XTRA MINI BUNDLE amma ba kowani sim yake yiva sai sim din da suka ga dama , A yanxu ne wannan shafi zata yi muku bayani tare da CODES din da xakai ACTIVATE dinsa sannan kuma a kowani sim na MTN xaiyi = GA YADDA TSARIN YAKE = - Idan zaka sayi na #50 ne sai ka dial *567*108*1# anan take zasu dauki wannan N50 naka su baka N125 tare da 5MB - Idan kuma ta #100 ne zakai sai kayi dial *567*109*1# zasu dau N100 su baku N250 tare da 10MB Valid :- 7days kuma wannan codes din baya canza tsarin da kuke Kukasance da AREWATRICKS @ 08143484943

GET 5MB FOR 5 NAIRA ON GLO

Image
How to get 5 MB for only 5 Naira on Glo Firstly migrate to Glo Gbam by dialing *100*5*1#. After migrate to glo gbam, (glo) will automatic deducted 5 Naira everyday from your airtime and you will be giving 5MB everyday. once the (glo) mb is exhausted it STOPS automatically, unlike MTN or AIRTEL that will be feasting on your airtime.

HOW TO SUBSCRIBE AIRTEL 5MB WITH JUST 5 NAIRA

Image
HOW TO SUBSCRIB E STEP 1: Migrate to airtel club 10 hommies by dialing *166# STEP 2: Dial *141*11*15# and you will be given 5MB and with just 5 Naira. To check your MB dial *123*10# or *141*712*0# NOTE: Sometimes the MB might not be shown even you checked your MB but you will browse and your airtime won't be touched. You can repeat this trick as many times as possible..

Dalilin da yasa na karfafa wa Rahama Sadau gwiwa don taba gwamna Ganduje da Sarkin Kano hakuri – Ali Nuhu

Image
Fitaccen jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya kasance mutumin da ya karfafa wa korarriyar jaruma Rahama Sadau gwiwar ba gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje da mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi II hakuri kan al’amarin da ya kai ga dakatar da ita daga masana’antar shirya fina-finan Hausa a shekarar bara. Ku tuna cewa kungiyar kula da ladabtar da masu shirya fina-finai wato MOPPAN ta yanke hukuncin korar jarumar bayan ta bayyana a wani kasetin waka wanda bai dace ba tare da mawakin Jos ClassiQ. Ali Nuhu wanda yayi magana da jaridar Daily Trust akan wayan tarho yayinda yake shirin barin kasar ya bayyana cewa jarumar ta yanke shawarar bayar da hakuri ne bayan ta gane kuskurenta ya kara da cewa dan Adam ajizi ne. Dalilin da yasa na karfafa wa Rahama Sadau gwiwa don taba gwamna Ganduje da Sarkin Kano hakuri – Ali Nuhu “A matsayinmu na manya a masana’antar shirya fina-finai, hakki ne da ya rataya a wuyanmu domin kula da na kasa damu wannan ne dalilin da yasa na jajirce wajen bada hakuri

Wata baiwar Allah ta haifi Yara 'Yan 4 a Jahar katsina

- Wata baiwar Allah ta haifi Yara ' Yan 4 a Jahar katsina - Wani Dan siyasa dai ya tallafawa Matar da kayan yara - Sagir Malumfashi ya dauki dawainiyar suna da sauran su Kun ji cewa a farkon wannan makon wata Baiwar Allah ta zubo yara ‘yan 4 a Garin Malumfashi da ke Kudancin Jihar Katsina kamar yadda mu ka samu labari daga Jaridar nan ta Mikiya . Sagir Malumfashi wajen matar da ta haifi ‘Yan 4 a asibiti Tuni dai wani na kusa da mai girma Gwamnan Jihar Katsina Mai Girma Aminu Bello Masari watau Injiniya Muntari Sagir ya dauki nauyin kayan suna da na dawainiyar wadannan jarirai. Sagir Malumfashi ya kai wa Matar data haifi yan hudun tallafi a Unguwar Gora na Garin na sa na Malumfashi a Ranar Talatar nan. Wannan mata ta haifi maza uku ne dai da kuma mace daya a lokaci guda a babban Asibitin Garin na Kwandala. Injiniya Sagir Malumfashi ya dauki dauyin ragon suna da kuma kayan abincin yaran wannan mutumi mai suna Malam Zubairu. Honarabul din ya ba Mahaifiyar yaran tu

ABUBUWA GUDA 6 DA YA KAMATA KA AIKATA IDAN AN KAWO MAKA GULMAR WANI

Image
ABUBUWA GUDA 6 DA YA KAMATA KA AIKATA IDAN AN KAWO MAKA GULMAR WAN I Gulma da Annamimanci suna cikin abubuwan da suke sanyawa anyiwa mutum azaba a qabarinsa,kuma ya samin shiga azabar Allah a gobe alqiyama.yana da kyau kowa yayi kokari wajan kare mutuncin dan uwansa ta hanyar hana yaduwar gulma da cin naman yan uwanmu a tsakanin mu . Imam Ghazaaly Allah yayi masa rahama yana cewa ; *"Dukkan wanda ya kawo maka gulma da annamimancin wani,sai yace maka,lallai wane yana fadar magana marar kyau akanka,wane yana aibantaka wane yana cin mutumcinka ,ko yana bataka a idon jama'a . Wanda ya fada maka wanna to akwai abubuwa guda shida a kanka . *1-Na farko* *'Kada ka gaskata shi acikin dukkan abinda ya fada,domin mai kawo maka gulma ko annamimanci fasiqine da lafazin Alqurani mai girma '* Allah yana cewa : (يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا إِن جَاءَكُمْ فَاسِقٌ بِنَبَإٍ فَتَبَيَّنُوا أَن تُصِيبُوا قَوْمًا بِجَهَالَةٍ فَتُصْبِحُوا عَلَىٰ مَا فَعَلْتُمْ نَ

Aljannu ne su ka aike ni da kudin, in ji wani da 'yan sanda su ka kama da jabun dalar Amurka

Image
- 'Yan sandan Jihar Neja sun yi ra m da wani mai suna Abubakar Suleiman, dauke da jabun 880,000 na dalar Amurka - Suleiman ya ce shi dai dan aiken aljannu ne , bai san kudin jabu bane - Hukumar 'yan sanda ta ce Suleiman na cikin kungiya masu yawo da kudin bogi wanda ta ke nema ruwa a jallo Abigail Unaeze, mai magana da yawun Hukumar 'yan sandan Jihar Neja, ta ce 'yan sanda sun yi ciki da wani Abubakar Suleiman yayin da ya kai wa wani Injiniya Abdullahi Sambo jabun 880,000 na dalar Amurka, a yankin Shango na garin Minna. Wani dan uwan Sambo mai suna Mamman Manya ne ya kai Suleiman kara ofishin 'yan sanda da ke Chanchaga. Suleiman dai ya amsa laifin mallakar jabun kudi amma ya yi ikirarin aljannu ne su ka umurce shi ya karbi kudin a hannun wani mai suna Khalifa. Aljannu ne su ka aike ni da kudin, in ji wani da 'yan sanda su ka kama da jabun dalar Amurka Suleiman dai ya ce aljannun sun kira shi ne su ka umurce shi ya karbi sako daga hannun Kh

Kaka-kara-kaka: Babbar kotun tarayya ta aikawa da Jonathan sammaci

Image
Bismillahirrahamanirrahim Asalam  kukasance da Arewatricks  dan samun labarai Wata babbar kotun gwamnatin tarayya dake zaman ta a garin Abuja babban birnin tarayya a jiya Litinin ta bukaci ganin tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan ya gurfana a gabanta domin ansa wasu tambayoyi game da shari'ar tsohon Sakataren jam'iyyar PDP Olisa Metuh. Wani babban jami'i a cikin mahukuntan kotun ne da ya kwarmata ma wakilin majiyar mu hakan a jiya inda ya bayyana cewa kotun ta yanke shawarar yin hakan ne bisa ga bukatar wanda ake tuhuma Olisa Metuh din. Kaka-kara-kaka: Babbar kotun tarayya ta aikawa da Jonathan sammaci Arewatricks  haka zalika ta samu dai cewa bisa bukatar kotun dai shine tsohon shugaba Jonathan din zai gurfana ne a gobe Laraba amma hakan ya dogara ne kacokan ga idan an kaiwa tsohon shugaban takardar sammacin cikin lokaci. Mai karatu dai na iya tunawa cewa tsohon Sakataren jam'iyyar adawa ta PDP na fuskantar shari'a ne inda ake zargin sa da yin facaka

Tsohuwar jaruma, kuma shahararriyar jaruma a kamfanin shirya fina-finan Kannywood Mansura Isa ta ce ba ta jin damuwa akan rashin fitowa a fina-finai saboda sai da ta kai kololuwar ganiyarta kafin ta daina yin fim.

Image
Tsohuwar jaruma, kuma shahararriyar jaruma a kamfanin shirya fina-finan Kannywood Mansura Isa ta ce ba ta jin damuwa akan rashin fitowa a fina-finai saboda sai da ta kai kololuwar ganiyarta kafin ta daina yin fim . A cewar ta bata kewar bayyana a fim domin sai da ta kai kololuwar ganiyar ta kafin ta bar dandalin. Ta kara da cewa ta mallaki muhimman abubuwa da kuma nasarori da dama tace : "na gina gida na kaina, na sayi mota, na je Umra, hasalima na auri gwarzon jarumin Kannywood. "Me zan ce bayan haka idan ba godiya ga Allah ba", cewar Mansura a zantawa da ta yi da jaridar yanar gizo na Premium Times. Tsohuwar jarumar, wacce ta kasance edita ta farko a masana'antar Kannywood, ta kara da cewa ta daina fitowa a fina-finan ne lokacin da ta yi aure saboda ta maida hankali ga iyalinta. A cewarta, yanzu ba ta kallon fina-finan Kannywood saboda ba ta da isasshen lokaci na yin hakan.

Dandalin Kannywood: Barayi sun haura gidan jarumi Suleiman Bosho

Image
Labaran da muke samu daga masana'antar Kannywood na nuni da cewa wasu bata garin mutane sun haura a gidan fitaccen jarumin fina-finan Hausa musamman ma a fagen barkwanci watau Suleiman Bosho. Haka ma dai kamar yadda muka samu daga majiyar ta mu wannan mummunan lamari ya faru ne a ranar Asabar din da ta gabata amma sai dai mun samu tabbacin cewa barayin ba su samu nasarar daukar wani muhimmin abu ba mai anfani sosai daga gidan. Dandalin Kannywood: Barayi sun haura gidan jarumi Suleiman Bosho Majiyarmu ta samu dai cewa barayin da zuwa yanzu bamu san adadin yawan su ba sun haura ne cikin gidan da dare kuma suka shiga wani daki suka hargitsa shi da nufin su samu abun da suke so amma sai ba su samu ba. Mai karatu dai zai iya tuna cewa a kwanan baya ma dai mun kawo maku labarin cewa jarumin ya koka da yadda a kullu yaumin yake ta kara samun masu yi masa bakin ciki da hassada da ma a wasu lokuttan kage.

Hira Mai Ratsa Zuciya Daga Majalisar Annabi (SAW)

Image
Hira Mai Ratsa Zuciya Daga Majalisar Annabi (SAW) Wata rana Manzon Allah (SAW) yana zaune tare da Sahabbansa, sai ya fara tambayar su daya bayan daya , sai ya fara da Sayyidina Abubakar ' yantaccen wuta Yace : " Yaa Abubakar ! Me kake so a duniya ? Sai Sayyidina Abubakar yace : abinda na fi so a duniya_ 1: zama a gaban ka , 2: kallon ka , 3: ciyar da dukiya ta gare ka Sannan Manzon Allah ya koma wajen Sayyidna Umar dan Khaddabi mai abin mamaki Manzon Allah (Saw) yace : yaa Umar! Me ka fi so a duniya ? Sai Sayyidna Umar yace : abinda na fi so_ 1: a mini umurni da kyakkyawan aiki ko da a boye ne , 2: a mini hani da mummunan aiki ko da a bayyane ne , 3: da kuma fadin gaskiya ko da tana da daci . _Sannan manzon Allah ya koma wajen Uthman dan Affan , yace masa : " yaa Uthman ! Me kafi so a duniya ?_ _Sai Uthman dan Affan yace : abinda na fi so a duniya_ 1: ciyar da abinci ga mabukaci , 2: yada sallama , 3: yin

*LABARIN SOYAYYA* Soyayyar Annabi na nake nufin in gaya muku, ba soyayyar wani ko Wata ba…

Image
LABARIN SOYAYY A Soyayyar Annabi na nake nufin in gaya muku , ba soyayyar wani ko Wata ba … . . TSANTSAR SOYAYYA : ita ce lokacin da Masu kudi da dukiya suka fito suna son Nana Khadeeja (ra) amma ta Qisu tace ita MUHAMMADUR RASULULLAHI takeso . . kuma bayan ta aureshi sai ta hakura da komai na duniya.. Ta zama ita ce Khadimar Ma’aiki (saww) ta farko tun kafin Annabta .. . Ta mallaka masa dukkan Miliyoyin dukiyarta … . . TSANTSAR SOYAYYA : Ita ce lokacin da Sayyuduna Zaidu bn Harithata (ra) ‘Yan uwansa suka zo domin su fansheshi daga bauta, Sai yace musu A’a shi ya gwammaci ya zauna amatsayin bawa awajen Manzon Allah ( saww ) maimakon ya koma garinsu . . TSANTSAR SOYAYYA : Ita ce lokacin da Manzon Allah (saww) yasha ruwa daga cikin wata Gora agidan Ummu Sulaym (ra) sai ita Ummu Sulaim din ta tashi ta yanke bakin gorar daidai wajen da bakin Manzon Allah (saww) mai daraja ya ta’ba , ta ajiyeshi domin neman albarkarsa ( SAWW ). . . TSANTSAR SOYAYYA : ita ce lokacin

SHAN ZUMA DOMIN RAGE KIBA

Image
SHAN ZUMA DOMIN RAGE KIB A ******************************* * Zuma na taimakawa wajen taso da sinadaran da suke sanya kiba, wadanda ke kwance a cikin jiki, tana fito da su ne don su bi jiki a lokacin da a ke aikin karfi , raguwarsu a jiki zai sanya kiba ta rage. A lokacin da za a sha zumar ya kamata a gauraya zumar da ruwan zafi, sannan ana so idan har za a sha zumar, to a sha da sanyin safiya, idan an tashi sallar asuba ko kuma lokacin da aka farka daga barci . Kuma idan aka gauraya zuma da ruwan zafi da kuma lemon tsami, sannan aka sha za su taimaka wajen rage kiba da kuma nauyin Jiki CIN AYABA DOMIN RAGE KIBA . SHAN ZUMA DOMIN RAGE KIBA ******************************* Cin Ayaba guda 3 duk safiya kanfin Mutum yaci abinci haka ma da dare in za'a kwanta na matuqar rage kiba a wata daya zaka ga cenji a jikinka . HADA KANKANA DA CITTA DOMIN RAGE KIBA ******************************************** A samu kwallon kankana kamar guda biyu haka sai a markade su su

YADDA AKE HADA MAN KWAKWA

Image
YADDA AKE HADA MAN KWAKW A Duba da dumbin amfanin da man kwakwa ke da shi wajen kula da lafiyar jiki, gyaran gashi da kuma fata, yana da amfani sosai a san yadda ake fitar da shi a gida, yadda ako da yaushe mutum zai iya kasancewa da shi a saukake . Abubuwan da ake bukata Kwakwa kamar guda uku ko fiye da haka Ruwan mai dan zafi , ba zafi sosai ba Yadda ake hadawa :- -1 . Za’a samu kwakwa a fasa ta a bambare ta daga kokonta, sai a wanke sosai a yayyanka kanana kanana yadda injin nika zai iya markadawa a saukake - 2. A dafa ruwan zafi, amma kar yayi zafin da zai iya kona jiki, kuma ya fi ruwan dumi zafi. Amfani da ruwan zafi na taimakawa wajan fitarda mai da yawa . - 3. Daga nan sai ki zuba yankakken kwakwan a cikin Blender ki kwara ruwan zafin, sai ki markada shi har yayi laushi. Idan kwakwar da yawa sai kin raba kamar gida biyu ko uku . -4 . Idan ya markadu, sai ki tace shi da rariya, ki mayarda dusar cikin Blender din ki kuma kara zuba ruwan zafi ki ma

HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA

Image
HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA Duk da cewa maza da mata kan samu matsalar kuraje a fuska, mata su suka fi damuwa da su fiye da maza, domin su suka fi aiko da tambayoyi a kan yadda za a magance su: kurajen taya-ni-muni pimples: kurajen pimples a turance ko acne bulgaris a likitance suna daya daga cikin larurori masu addabar samari da ’yan mata. Suna fitowa ne a daidai lokacin girma, domin a daidai lokacin ne sinadarin nan na testosterone ke yawa a jinin samari maza da kuma wasu kadan daga cikin mata. Wannan sinadari shi ke da alhakin sa maiko ya rika taruwa a fuska. Idan maiko ya taru a fuska sai kwayoyin cuta su zo su taru a wurin su kawo kurji . Hanyoyin kariya su ne kiyayi taruwar maiko da kwayoyin cuta a fuska da kirji. Wannan kan dan yi wahala amma ta wadannan dabaru za a samu nasara : 1-Rage maiko a cikin abinci. Misali, idan aka soya wani abinci, yana da kyau a tsane mai da mayanin kitchen wipe mai tsabta kafin a ci. Idan an yi haka an rage man kusan da

DAN UWA TSAYA KA KARANTA KAJI MU'UJUZAR ANNABI S.A.W.!!!

Image
DAN UWA TSAYA KA KARANTA KAJI MU'UJUZAR ANNABI S.A.W.!!! ° Kuma kayi Share. dinsa dan Allah domin al'umma suji Suma . Lokacinda Annabi (S.A.W.) yana dan shekara daya yaci gaba da nunawa al'umma abun al'ajabi . . Watarana Halimatu Sadiya tagoyashi abayanta suka fita cikin jeji gurin neman itacen da zatayi girki dashi, sai yahudawa suka zagayesu sukace wannan yaron yau sai mun kasheshi suka zare takobinsu a hannun su. . Halimatu sadiya zata fara rusa kuka sai Annabi (S.A.W.) yabuda bakinsa yace karkiyi kuka ajiyeni akasa, hakan kuwa akayi tana ajiyeshi sai yadaga kansa sama bakinsa yana motsi nan take sai wuta mai tsananin zafi tasauko daga sama ta kashe dukan yahudawan . . Wannan dalilin ne hankalin Halimatu Sadiya yayi matukar tashi tace zata maidashi Gurin mahaifansa, wannan lokacin yana cikin al'adar garin makka cewa koda kai dan asalin garin makka ne idan kayi wata uku baka cikinsa to idan kadawo sai kayi dawafi kafin kashiga garin .

ANGO YA SAKI AMARYA KWANA DAYA DA DAURA AURE A JIHAR KANO

Image
ANGO YA SAKI AMARYA KWANA DAYA DA DAURA AURE A JIHAR KANO Bismillahirrahamanirrahim. A jiya Juma'a wani gidan Rediyo mai zaman kansa a jihar Kano, ya kawo rahoton wani ANGO da ya saki AMARYARSA kwana daya da yin aure. Lamarin ya faru ne a Unguwa Uku da ke karamar hukumar Tarauni a jihar Kano. A yayin tattauna lamarin rundunar Hisbah ta jihar Kano ta koka akan wannan batu, a matsayin izgili ga Allah da kuma wulakanta aure. Sai dai an boye dalilin sakin, wanda Ango da Amarya ne kadai suka sani. Allah shi kyauta..

KUSA-KURAI GUDA 13 GAME DA SALLAR JUMA'A DA RANAR JUMA'A*_

Image
*KUSA-KURAI GUDA 13 GAME DA SALLAR JUMA'A DA RANAR JUMA'A* _ ➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖ _Ranar juma'a tana cikin ranaku mafi falala Awajan *Allah*. Kamar yadda hakan ya tabbata a Hadisi Sananne daga * Manzon Allah s.a.w :*_ _*(Mafi Alkhairin Yini wanda Rana take fitowa a cikinsa Shine Ranar Juma'a. A Yinin ne Aka Halicci Annabi Adamu, kuma a yinin ne aka shigar da shi Aljanna , kuma ayinin ne Aka fitar da shi daga cikinta )*_ @ ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ . _Mafi yawan mutane suna Aukawa cikin kusakurai masu girma game da Sallar Juma'a da Ranar Juma'a . Ga kadan daga cikinsu :-_ _1-Rashi Qudurta Niyya a Zuciya Lokacin tafiya Sallar Juma'a. Mafi yawa sun dauki tafiya Zuwa Masallacin a Matsayin Al'ada Alhali tafiyar zuwa Masallacin Juma'a Ibadace mai Zaman kanta mai Lada da Yawa da Falala ._ _*Annabi s.a.w* Yana Cewa: (Dukkan Aiyuka sai da Niyya suke tabbata kuma ko wane mutum da abinda yayi niyya )._ _Tafiya Zuwa Masallaci Kowane taku kana Samun ladar Azumi

Giyar Mulki babu abinda bata sawa, ta kan sa mutum ya guji yan uwa da abokan arziki, wasu kuma ta kan sa su kauce daga hanya, saboda a tunaninsu yanzu wuyar yayi kauri.

Image
Dan kuka, ke ja ma uwarsa jifa: Yaron Sanata Bala Ibn Na’Allah yayi kokarin kashe wani Lamin da Ladaninsa, akan kiran Sallah Giyar Mulki babu abinda bata sawa, ta kan sa mutum ya guji yan uwa da abokan arziki, wasu kuma ta kan sa su kauce daga hanya, saboda a tunaninsu yanzu wuyar yayi kauri. Wannan shine abinda ya faru a jihar Kaduna, inda yaron Sanata Ibn Na’aAllah dake wakiltar al’umman mazabar Kebbi ta kudu yayi barazanar hallaka limanin Masallacin layinsu dake titin Zobe road, cikin unguwar Rimi, Kaduna da Ladaninsa, inji rahoton Jaridar Dimokuradiyya. ta ruwaito Yaron mai suna Abdulmalik yayi yunkurin bindige Limamin ne tare da Ladanin saboda a cewarsa wai suna damunsa da yawan kiran Sallah, musamman a lokacin da yake son hutawa. Sanata Bala Ibn Na’Allah Majiyar ta kara da cewa, Abdulmalik ya fito daga gida cikin fushi dauke da bindiga, da kuma wasu muggan karnuka suna take masa baya, inda ya isa har kofar Masallacin, kuma ya bayyana ma Limamin da Ladanin bindigarsa tare da garga

HOW TO SENDMESSAGE TO ALLNETWORKS FORFREE

Image
Am here to introduce an interesting Application called Elanol which can be used to send Messages to all Networks for free. Elanol is a platform for chatting with friends and family members. You can also use it to chat and send pictures to your contacts. FEATURES OF ELANOL 1. Elanol can be uses to chat with friends and family members 2. It can also be used to Send FREE messages friends, clients, customers and contact list 3. You can use it to advertise your business and showcase your products to the world 4. It provides Latest news around the Globe 5. With Elanol , you can share Stickers and Pictures with your loved ones Our concern here is how to use it in sending free messages to all Networks. Let us see how it works : 1. Download and install Elanol from Playstore 2. Open the Application and register. 3. After successful registration, you can now send message to any network for free. It will display all the numbers in your contact list. Just pick the one you want to send a messag

KASAN ADDININ KA???

Image
KASAN ADDININ KA??? . @ Karatun Fighu daga cikin Littafin Hallul masa'il . ‏« ﺃﻗﺴﺎﻡ ﺍﻟﻤﻴﺎﻩ ‏» « RABE - RABEN RUWA » . . (( ﺍﻟﻤﻴﺎﻩ ﺛﻼﺛﺔ :)) ((SHI RUWA YA KASU GIDA UKU )) . . ١ - ﺍﻟﻤﺎﺀﺍﻟﻤﻄﻠﻖ : 1-RUWA MUDLAKI , (shine Ruwa mai tsarki kuma mai Tsarkakewa ) . « ﻭﻫﻮﻣﺎﻟﻢ ﻳﺘﻐﻴﺮﻟﻮﻧﻪ،ﺃﻭﻃﻌﻢ ﻩ،ﺃﻭﺭﻳﺤﻪ، ﺑﺸﻰﺀﻃﺎﻫﺮﺃﻭﻧﺠﺲ،ﺃﻭﺗﻐﻴﺮﺑﻤﺎ ﻓﻰ ﻗﺮﺍﺭﻩ ﺃﻭﺑﻄﻮﻝ ﺍﻟﻤﻜﺚ » . «SHINE RUWAN DA LAUNIN SA, ko DANDANON SA, ko KAMSHIN SA BASU CANZA BA, DA WANI ABU MAI TSARKI ko NAJASA, KODA YA CANZA SABODA TABBATAR SA A GURI (kamar Kasar gun mai gishi ce) ko SABODA TSAWO ZAMAN SA» (ya haifar da Gansa kuka ) . « ﻳﺴﺘﻌﻤﻞ ﻓﻰ ﺍﻟﻌﺎﺩﺍﺕ ﻭﺍﻟﻌﺒﺎﺩﺍﺕ » « ZA'AI AMFANI DA WANNAN RUWAN WAJAN MU'AMALA ko IBADA » . ٢ - ﺍﻟﻤﺎﺀﻃﺎﻫﺮ . 1- RUWA MAI TSARKI (Wanda baya Tsarkakewa ) . « ﻭﻫﻮﻣﺎﻳﺘﻐﻴﺮﺃﺣﺪﺃﻭﺻﺎﻓﻪ ﺍﻟﺜﻼﺛﺔ،ﺑﺸﻰﺀﻃﺎﻩﺭﻳﻐﺎﺭﻗﻪ ﻏﺎﻟﺒﺎ،ﮔﺎﻟﺰﻳﺖ،ﻭﺍﻟﻠﺒﻦ،ﻭﺍﻟﺴﻤﻦ،ﻭﻏﻲ ﺭﻩ » «SHINE RUWAN DA DAYA DAGA CIKIN SUFFOFIN SA UKU SUKA JIRKITA, DA WANI ABU MAI TSARKI, WANDA SAUDA YAWA AKE RABE SU DASHI kamar MAI,ko NONO , ko KITSE »

AIYUKA KADAN MASU LADA MAI YAWA*

Image
AIYUKA KADAN MASU LADA MAI YAWA * Yana cikin falalar Allah akan bayinsa da kuma falalar da Allah ya sanyawa wannan al'umma ta Annabi Muhammad ﷺ,Allah ya sanya mata lokuta masu falala da aiyuka kada masu falala kamar,daren Laitul Qadri yafi daren watanni dubu falala da albarka ga ranar Arfa ga ranar juma  da sauransu,Allah yayi mana hakane dan mu samu kamo sauraran al'umma da kuma fifita al'ummar Manzon Allah ﷺ akan sauran dukkan Al'ummomi baki daya. *1-Manzon Allah ﷺ yana cewa:* (Mafi soyuwar magana a wajan Allah,guda hudune:- *(سبحان الله،والحمد لله،ولا إله إلا الله،والله أكبر" SUBHANALLAH, WALHAMDULILLAH, WALA ILAHA ILLALLAH,WALLAHU AKBAR)* bazai cutar da kai daga duk wanda ka fara fada". @رواه مسلم . *2-Wanda ya karanta Qulhuwallahu Ahad sau goma,Allah zai gina masa gida a aljanna* @صححه الألباني. *3-Duk wanda ya nemawa mai Imani gafara,Allah zai rubuta masa lada ga kowane mai imani da ya nema masa gafara* @حسنه الألباني.  *4-Babu wani a bayan kasa da z