Posts

Showing posts with the label HASKEN MAKAKARANTA

KUSA-KURAI GUDA 13 GAME DA SALLAR JUMA'A DA RANAR JUMA'A*_

Image
*KUSA-KURAI GUDA 13 GAME DA SALLAR JUMA'A DA RANAR JUMA'A* _ ➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖ _Ranar juma'a tana cikin ranaku mafi falala Awajan *Allah*. Kamar yadda hakan ya tabbata a Hadisi Sananne daga * Manzon Allah s.a.w :*_ _*(Mafi Alkhairin Yini wanda Rana take fitowa a cikinsa Shine Ranar Juma'a. A Yinin ne Aka Halicci Annabi Adamu, kuma a yinin ne aka shigar da shi Aljanna , kuma ayinin ne Aka fitar da shi daga cikinta )*_ @ ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ . _Mafi yawan mutane suna Aukawa cikin kusakurai masu girma game da Sallar Juma'a da Ranar Juma'a . Ga kadan daga cikinsu :-_ _1-Rashi Qudurta Niyya a Zuciya Lokacin tafiya Sallar Juma'a. Mafi yawa sun dauki tafiya Zuwa Masallacin a Matsayin Al'ada Alhali tafiyar zuwa Masallacin Juma'a Ibadace mai Zaman kanta mai Lada da Yawa da Falala ._ _*Annabi s.a.w* Yana Cewa: (Dukkan Aiyuka sai da Niyya suke tabbata kuma ko ...

KASAN ADDININ KA???

Image
KASAN ADDININ KA??? . @ Karatun Fighu daga cikin Littafin Hallul masa'il . ‏« ﺃﻗﺴﺎﻡ ﺍﻟﻤﻴﺎﻩ ‏» « RABE - RABEN RUWA » . . (( ﺍﻟﻤﻴﺎﻩ ﺛﻼﺛﺔ :)) ((SHI RUWA YA KASU GIDA UKU )) . . ١ - ﺍﻟﻤﺎﺀﺍﻟﻤﻄﻠﻖ : 1-RUWA MUDLAKI , (shine Ruwa mai tsarki kuma mai Tsarkakewa ) . « ﻭﻫﻮﻣﺎﻟﻢ ﻳﺘﻐﻴﺮﻟﻮﻧﻪ،ﺃﻭﻃﻌﻢ ﻩ،ﺃﻭﺭﻳﺤﻪ، ﺑﺸﻰﺀﻃﺎﻫﺮﺃﻭﻧﺠﺲ،ﺃﻭﺗﻐﻴﺮﺑﻤﺎ ﻓﻰ ﻗ...

Karoki wannan abubuwan

Image
*Kayi Ibada akan sharudai guda biyu: ✌ 1. Yinta da Ikhlasi. 2. Ynita akan Sunnah. *Ka nemi yarda guda biyu:✌🏻* 1. Yardar Allah. 2. Yardar Iyaye. *Ka roqi abubuwa guda biyu:✌🏻* 1. Samun Rahamar Allah. 2. Tsira daga Azabar Allah. *Ka kare abubuwa guda biyu:✌🏻* 1. Addinin ka. 2. Mutuncin ka. *Ka yaqi abubuwa guda biyu:✌🏻* 1. Jahilci. 2. Talauci. *Kaci moriyar abubuwa guda biyu:✌🏻* 1. Lokaci. 2. Lafiya. *Ka yawaita tunanin abubuwa guda biyu:✌🏻* 1. Kwanciyar Kabari. 2. Tashin Alkiyama. *Ka tabbatu akan abubuwa guda biyu:✌🏻* 1. Fadar gaskiya. 2. Rukon Amana. *Ka rage abubuwa guda biyu:✌🏻* 1. Yawan cin abinci. 2. Yawan bacci. *Ka yarda da abubuwa guda biyu:✌🏻* 1. Qaddara mai kyau. 2. Qaddara mara kyau. *Ka fifita soyayya guda biyu:✌🏻* 1. Son Allah. 2. Son Manzon Allah. *Ka siffantu da dabi'u guda biyu:✌🏻* 1. Ganin girman na sama. 2. Tau...

FALALAR KALLON MACE

Image
FALALAR KALLON MACE An karbo daga Abu Said al Khudri (RA) ya ce: Manzon Allah (SAW) ya ce: "Idan mutum ya dubi matarsa, ita ma ta kalle shi, sai Allah Ya dube su duba na rahama. Idan ya rike hannunta, sai zunubansu su zuzzube ta tsakanin 'yan yatsunsu". Duba Sahihul Jami Hadisi na  1977 Ka fara kallo, ke kuma kada ki sha kunu ki dauke kai. Sunna ne ka rike hannunta , ke kuma kada ki ce : "Me ye kuma haka!" Allah yasa mudace amin

NISA'U AHLUL-JANNAH

🏞 Kalmar *"MACE"* tamkar *GOLD* ne ko kuma muce Sinadarin *ZINARI* mai yin *WALKIYA* a kowane *LOKACI* *MATA* Sunada wani *SINADARI*na *FARIN JINI* wanda yake da matukar Tasiri ga idon *MAZAJE* *MATA* Sunada matukar kima a Cikin Al'Ummah wadda har takai ga sun samu martaba da matsayi Babbah. *MATA* Sunada wani *LAUNI* mai Juya *MAZAJE* Tamkar Limzamin *DOKI* komai *MATSAYINKA* *MULKI, KUƊI* ko *SARAUTA MACE* sai ta Juya ka. *MATA* Sun Amsa Sunan Su *MATA* ga jan *AJI* da Juyin Juya Hali, komai Rashin Kyan *MACE* Kalma daya Zata sa *KASO* ta nan Take. *MATA* Sunada Hikima da Jurewa akan abunda suke matukar *SO* amman sai sukasa Nunawa. *MATA* Sunada Kunya, Hakuri da Juriya har sukan burgeka idan Ka Iya Zama Dasu. *MATA* Basu son mai kuntata masu koda yaushe sunfi son Mai kyauta ta masu. *MATA* Suna son *RAHA* da Abun *DARIYA* ko kuma Nishadantarwa. *MATA* Zuciyar su *FARA* c...