FALALAR KALLON MACE
FALALAR KALLON MACE
An karbo daga Abu Said al Khudri (RA) ya ce: Manzon Allah (SAW) ya ce:
"Idan mutum ya dubi matarsa, ita ma ta kalle shi, sai Allah Ya dube su duba na rahama. Idan ya rike hannunta, sai zunubansu su zuzzube ta tsakanin 'yan yatsunsu".
Duba Sahihul Jami Hadisi na 1977
Ka fara kallo, ke kuma kada ki sha kunu ki dauke kai.
Sunna ne ka rike hannunta, ke kuma kada ki ce: "Me ye kuma haka!"
Allah yasa mudace amin
Comments
Post a Comment