Karoki wannan abubuwan
*Kayi Ibada akan sharudai guda biyu:✌
1. Yinta da Ikhlasi.
2. Ynita akan Sunnah.
*Ka nemi yarda guda biyu:✌🏻*
1. Yardar Allah.
2. Yardar Iyaye.
*Ka roqi abubuwa guda biyu:✌🏻*
1. Samun Rahamar Allah.
2. Tsira daga Azabar Allah.
*Ka kare abubuwa guda biyu:✌🏻*
1. Addinin ka.
2. Mutuncin ka.
*Ka yaqi abubuwa guda biyu:✌🏻*
1. Jahilci.
2. Talauci.
*Kaci moriyar abubuwa guda biyu:✌🏻*
1. Lokaci.
2. Lafiya.
*Ka yawaita tunanin abubuwa guda biyu:✌🏻*
1. Kwanciyar Kabari.
2. Tashin Alkiyama.
*Ka tabbatu akan abubuwa guda biyu:✌🏻*
1. Fadar gaskiya.
2. Rukon Amana.
*Ka rage abubuwa guda biyu:✌🏻*
1. Yawan cin abinci.
2. Yawan bacci.
*Ka yarda da abubuwa guda biyu:✌🏻*
1. Qaddara mai kyau.
2. Qaddara mara kyau.
*Ka fifita soyayya guda biyu:✌🏻*
1. Son Allah.
2. Son Manzon Allah.
*Ka siffantu da dabi'u guda biyu:✌🏻*
1. Ganin girman na sama.
2. Tausayawa na kasa.
*Ka nemi tsarin abubuwa guda biyu:✌🏻*
1. Shedanun cikin Aljanu.
2. Shedanun cikin Muatane.
*Ka sadaukar da rayuwar akan abubuwa guda biyu:✌🏻*
1.Neman ilimi.
2. Yin aiki da ilimi.
*Ka shige gaba a wajan abubuwa guda biyu:*✌🏼
1. Aikin Alkhairi.
2. Kira ga Alkhairi
*Ina fatan zakuyi abu biyu:*✌🏼
1. Aiki da abinda saqon ya qunsa.
2. Turawa 'yan uwa domin su amfana.
Allah yasa mudace amin
Comments
Post a Comment