{MTN User} YANDA ZAKA SAMU BONUS DIN N250 DA 10MB A KOWANI SIM NA MTN



Bismillahirrahanirrahim

Arewatricks

wannan hanyar tana
kwana biyu wanda MTN
suka fitar ta yadda zaka
rika siyan bundle mai
sauki sosai

sai dai kuma gashi
mutane na matuqar son
wannan bundler mai
suna XTRA MINI
BUNDLE
amma ba kowani sim
yake yiva sai sim din da
suka ga dama,

A yanxu ne wannan
shafi zata yi muku
bayani tare da CODES
din da xakai ACTIVATE
dinsa sannan kuma a
kowani sim na MTN
xaiyi

=GA YADDA TSARIN YAKE=

-Idan zaka sayi na #50
ne
sai ka dial
*567*108*1#

anan take zasu dauki
wannan N50 naka su
baka N125 tare da 5MB

-Idan kuma ta #100 ne
zakai sai kayi dial
*567*109*1#
zasu dau N100 su baku
N250 tare da 10MB

Valid :- 7days

kuma wannan codes din
baya canza tsarin da
kuke

Kukasance da AREWATRICKS

@08143484943

Comments

Popular posts from this blog

HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA

ASIBITIN ANNABI MUHAMMADU (SAW)