DAN UWA TSAYA KA KARANTA KAJI MU'UJUZAR ANNABI S.A.W.!!!

DAN UWA TSAYA KA KARANTA KAJI
MU'UJUZAR ANNABI S.A.W.!!!

°

Kuma kayi Share. dinsa dan Allah domin al'umma suji Suma.

Lokacinda Annabi (S.A.W.) yana dan shekara
daya yaci gaba da nunawa al'umma abun
al'ajabi.

.
Watarana Halimatu Sadiya tagoyashi
abayanta suka fita cikin jeji gurin neman
itacen da zatayi girki dashi,
sai yahudawa suka zagayesu sukace wannan
yaron yau sai mun kasheshi suka zare
takobinsu a hannun su.

.

Halimatu sadiya zata fara rusa kuka sai
Annabi (S.A.W.) yabuda bakinsa yace karkiyi
kuka ajiyeni akasa,
hakan kuwa akayi tana ajiyeshi sai yadaga
kansa sama bakinsa yana motsi nan take sai
wuta mai tsananin zafi tasauko daga sama ta
kashe dukan yahudawan.

.

Wannan dalilin ne hankalin Halimatu Sadiya
yayi matukar tashi tace zata maidashi Gurin
mahaifansa,
wannan lokacin yana cikin al'adar garin
makka cewa koda kai dan asalin garin makka
ne idan kayi wata uku baka cikinsa to idan
kadawo sai kayi dawafi kafin kashiga garin.

.
Halimatu sadiya taje tafara yin dawafi sai ta
ajiye Annabi (S.A.W.) akan wani dutse,
lokacinda takarasa dawafi tadawo ta tarar
Annabi bayanan sai tafara kuka sai tahadu da
wani tsohon mushiriki yace mata me yake daminki kike.

kuka tagaya masa cewa jariri ne yabata,
sai yace taje tasamo gumba dakuma tasa
abawa gunki yasha agayamasa bukatarki zai
gaya miki inda jaririnki yake.

.
Hakan kuwa akayi taje ta nema gumba ta tasa
aka shafawa gunki sai wannan tsohon yace
kigaya masa bukatarki zai gaya miki inda
jaririnki yake.

.
Halimatu sadiya tace jariri ne nazo dashi na
ajiye ya bata sunan sa MUHAM kafin takarasa
cewa MADU sai kawai gunki ya tarwatse yai
guntu-guntu.

.
Watarana Annabi (S.A.W.) yana dan shekara 3
suka fita kiwo shida sauran yara 'yan uwansa
sai akaje gindin wata bishiyar dabino sauran
yaran kowa sai ya dauki sandar sa yajefa
dabino yafado adauka aci haka kowa yakeyi
sai akace kai MUHAMMADU Kajefa mana.

.
Annabi (S.A.W.) yadauki hannunsa mai daraja
yana jefawa sai dukan reshen dabino ya karye
yafado kasa.

.
Watarana Annabi (S.A.W.) yana dan shekara 7
sukafita kiwo shida sauran yara 'yan uwansa
suka zauna akarkashin wata bishiya shikuma
Annabi (S.A.W.) yana can gefe zaune acikin
rana sai akaga wannan bishiyar dukkan
rassanta suka malkwaya suka koma inda
RASULLAHI sukayi masa inuwa sukuma
sauran yaran akabarsu acikin rana.

.
Shikadai akalamuncewa komai tun yana da
kananan shekaru.

.
Ubangiji ne yareneshi kuma yake kareshi tun
yana karami har girmansa.

.
Shine Allah yayi kira da suna masoyin sa.

.
Mukuma muke kiransa da masoyinmu kuma
wanda zai cecemu aranar alqiyama dani dakai
da duk wanda yaga wannan postin din kuma
ya yaji farin ciki"

.
Allah duk Wanda yai Share. din Wan nan Rubutu Allah ka hada fuskokinmu a Aljannatul.

fiddausi
Albarkacin Ma'aiki (S.A.W) Ameen

Comments

Popular posts from this blog

HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA

ASIBITIN ANNABI MUHAMMADU (SAW)