Posts

{MTN User} YANDA ZAKA SAMU BONUS DIN N250 DA 10MB A KOWANI SIM NA MTN

Image
Bismillahirrahanirrahim Arewatricks wannan hanyar tana kwana biyu wanda MTN suka fitar ta yadda zaka rika siyan bundle mai sauki sosai sai dai kuma gashi mutane na matuqar son wannan bundler mai suna XTRA MINI BUNDLE amma ba kowani sim yake yiva sai sim din da suka ga dama , A yanxu ne wannan shafi zata yi muku bayani tare da CODES din da xakai ACTIVATE dinsa sannan kuma a kowani sim na MTN xaiyi = GA YADDA TSARIN YAKE = - Idan zaka sayi na #50 ne sai ka dial *567*108*1# anan take zasu dauki wannan N50 naka su baka N125 tare da 5MB - Idan kuma ta #100 ne zakai sai kayi dial *567*109*1# zasu dau N100 su baku N250 tare da 10MB Valid :- 7days kuma wannan codes din baya canza tsarin da kuke Kukasance da AREWATRICKS @ 08143484943

GET 5MB FOR 5 NAIRA ON GLO

Image
How to get 5 MB for only 5 Naira on Glo Firstly migrate to Glo Gbam by dialing *100*5*1#. After migrate to glo gbam, (glo) will automatic deducted 5 Naira everyday from your airtime and you will be giving 5MB everyday. once the (glo) mb is exhausted it STOPS automatically, unlike MTN or AIRTEL that will be feasting on your airtime.

HOW TO SUBSCRIBE AIRTEL 5MB WITH JUST 5 NAIRA

Image
HOW TO SUBSCRIB E STEP 1: Migrate to airtel club 10 hommies by dialing *166# STEP 2: Dial *141*11*15# and you will be given 5MB and with just 5 Naira. To check your MB dial *123*10# or *141*712*0# NOTE: Sometimes the MB might not be shown even you checked your MB but you will browse and your airtime won't be touched. You can repeat this trick as many times as possible..

Dalilin da yasa na karfafa wa Rahama Sadau gwiwa don taba gwamna Ganduje da Sarkin Kano hakuri – Ali Nuhu

Image
Fitaccen jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya kasance mutumin da ya karfafa wa korarriyar jaruma Rahama Sadau gwiwar ba gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje da mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi II hakuri kan al’amarin da ya kai ga dakatar da ita daga masana’antar shirya fina-finan Hausa a shekarar bara. Ku tuna cewa kungiyar kula da ladabtar da masu shirya fina-finai wato MOPPAN ta yanke hukuncin korar jarumar bayan ta bayyana a wani kasetin waka wanda bai dace ba tare da mawakin Jos ClassiQ. Ali Nuhu wanda yayi magana da jaridar Daily Trust akan wayan tarho yayinda yake shirin barin kasar ya bayyana cewa jarumar ta yanke shawarar bayar da hakuri ne bayan ta gane kuskurenta ya kara da cewa dan Adam ajizi ne. Dalilin da yasa na karfafa wa Rahama Sadau gwiwa don taba gwamna Ganduje da Sarkin Kano hakuri – Ali Nuhu “A matsayinmu na manya a masana’antar shirya fina-finai, hakki ne da ya rataya a wuyanmu domin kula da na kasa damu wannan ne dalilin da yasa na jajirce wajen bada hakuri

Wata baiwar Allah ta haifi Yara 'Yan 4 a Jahar katsina

- Wata baiwar Allah ta haifi Yara ' Yan 4 a Jahar katsina - Wani Dan siyasa dai ya tallafawa Matar da kayan yara - Sagir Malumfashi ya dauki dawainiyar suna da sauran su Kun ji cewa a farkon wannan makon wata Baiwar Allah ta zubo yara ‘yan 4 a Garin Malumfashi da ke Kudancin Jihar Katsina kamar yadda mu ka samu labari daga Jaridar nan ta Mikiya . Sagir Malumfashi wajen matar da ta haifi ‘Yan 4 a asibiti Tuni dai wani na kusa da mai girma Gwamnan Jihar Katsina Mai Girma Aminu Bello Masari watau Injiniya Muntari Sagir ya dauki nauyin kayan suna da na dawainiyar wadannan jarirai. Sagir Malumfashi ya kai wa Matar data haifi yan hudun tallafi a Unguwar Gora na Garin na sa na Malumfashi a Ranar Talatar nan. Wannan mata ta haifi maza uku ne dai da kuma mace daya a lokaci guda a babban Asibitin Garin na Kwandala. Injiniya Sagir Malumfashi ya dauki dauyin ragon suna da kuma kayan abincin yaran wannan mutumi mai suna Malam Zubairu. Honarabul din ya ba Mahaifiyar yaran tu

ABUBUWA GUDA 6 DA YA KAMATA KA AIKATA IDAN AN KAWO MAKA GULMAR WANI

Image
ABUBUWA GUDA 6 DA YA KAMATA KA AIKATA IDAN AN KAWO MAKA GULMAR WAN I Gulma da Annamimanci suna cikin abubuwan da suke sanyawa anyiwa mutum azaba a qabarinsa,kuma ya samin shiga azabar Allah a gobe alqiyama.yana da kyau kowa yayi kokari wajan kare mutuncin dan uwansa ta hanyar hana yaduwar gulma da cin naman yan uwanmu a tsakanin mu . Imam Ghazaaly Allah yayi masa rahama yana cewa ; *"Dukkan wanda ya kawo maka gulma da annamimancin wani,sai yace maka,lallai wane yana fadar magana marar kyau akanka,wane yana aibantaka wane yana cin mutumcinka ,ko yana bataka a idon jama'a . Wanda ya fada maka wanna to akwai abubuwa guda shida a kanka . *1-Na farko* *'Kada ka gaskata shi acikin dukkan abinda ya fada,domin mai kawo maka gulma ko annamimanci fasiqine da lafazin Alqurani mai girma '* Allah yana cewa : (يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا إِن جَاءَكُمْ فَاسِقٌ بِنَبَإٍ فَتَبَيَّنُوا أَن تُصِيبُوا قَوْمًا بِجَهَالَةٍ فَتُصْبِحُوا عَلَىٰ مَا فَعَلْتُمْ نَ