Yaku jama'a ko kunsan Wata falala mai girma ta salatin Annabi (saw)?
😭 INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUN 😭
Yaku jama'a ko kunsan Wata falala mai girma ta salatin Annabi (saw)?
Watarana malai'ku guda hudu sukazo gun manzon Allah (saw),
malai'ika JIBRILU yacewa Annabi duk wanda yayi maka salati 10 to ni zan kama hannunsa na ketare dashi akan siradi ranar tashin Alkiyama,
mala'ika MIKA'ILU yace ni kuma zan shayar dashi ruwan Alkausar,
mala'ika ISRA'FILU yace nikuma zanyi sujjada gaban Allah bazan tasoba har sai Allah ya gafartamasa,
mala'ika AZAR'ILU yace nikuma zan zare masa ransa cikin sauki kamar yadda Nake zare na Annabawa,
Allahu Akbar,
ya Allah ka karawa Annabi Daraja,
daukaka da kuma matsayi a ranar tashin Alkiyama,
Allahumma salli wasallim ala khatimil Anbiya'i wa imamul mursalina.
Ya Allah duk wanda ya tura wannan sakon Allah kajikansa da iyayensa,
Allah duk bukatunsa na alkhairi ka biya masa,
daga karshe ka saka shi Aljannarka madaukakiya Ameen
👏BARKA DA JUMM'A.
Comments
Post a Comment