YADDA ZAKA SAMU BONUS A LAYIN ETISALAT (9MOBILE) DUK YADDA KASA ZASU LINKAMA SAU GOMA,,, 10x #100 - #1000 #200 - #2000

yadda zaka samu damar samun bonus   a layi Etisalat (9mobile) duk kati da kasa zasu linkamashi sau goma 10x


Assalamu alaikum barkan mu da warhaka ,

Kukasance da Arewatricks Dan samu cheat da labarai da dai sauran dibaru kimiya da fasaha,

To kawai bara  Na yi bayani akan wannan yadda xakasamu damar samu garabasa:

#100 - #1000

#200 - #2000

#300 - #3000

Kai konawa kasa  zasu linkama sau  10

Dafarko kawai  kayi recharge akalla Na #100 

Sai  kadanna *819*1# enjoy this offer. Valid/30days

Shikenan.

Allah yabada Sa,a

@Arewatricks

Comments

Popular posts from this blog

HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA

ASIBITIN ANNABI MUHAMMADU (SAW)