Shugaba adali farin jakada masoyinmu annabi muhammadu s.a.w
Watarana manzon Allah S.A.W. ya gama ibada yana addu'a Yana cewa Allah ka yafema sayyada Aisha R. A. zunubbanta da wanda ta sani da wanda bata saniba Da wanda tayi yanzu da wanda zataiyi nan gaba duk Allah ka yafemata ashe sayyada Aisha tana ji se taji wani irni dadi se tace ya rasulillahi na gode se manzon Allah yace wannan addu'ar da na yimaki. Itace nake yiwa AL- UMMATA A kowace Sallah.
Idan kaji dadi ko kinji dadi turawa wasu suma domin suji dadi, kuma su yiwa Annabi Salati !
Comments
Post a Comment