Mutuwa
*Mutuwa;*
======
Itace babban wa'azi ga mai hankali da tunani
*Mutuwa;*
======
Itace abu na farko wanda idan mutum ya tuno zai rage buri a rayuwarsa
*Mutuwa;*
======
Itace tazama dole dukan mai rai saiya dandanata ko yanaso ko bayaso
*Mutuwa;*
======
Itace dukan mai imani baya kwanciya bacci saiya tunata
*Mutuwa;*
======
Itace bakuwar da bata sallama sai kawai tazo tatafi da mutum akan aikin alkhairi kona sharri
*Mutuwa;*
======
Itace komai kudinka komai mulkinka idan lokacin zuwanta gareka yayi sai tazo tatafi da kai daga kai sai halinka ba kudi ba mulki
*===================*
Ya kai mai rai kaida zaka zama *gawa:*
mai ya kaika danne *hakkin wani?*
mai ya kaika *hassada?*
mai ya kaika *girmankai?*
mai ya kaika aikata *alfasha?*
Mai yakaika *"CIN AMANA"*
kaida za'a sakaka a *kabari* daga kai sai likafani sai aikinka na alkairi.
=======
Allah kasa muyi kyakyawan karshe..da furucin *laa ilaaha Illallaah!!😭*
Comments
Post a Comment