MAGANGANUN ANNABI S.A.W GAMEDA LAFIYAR JIKI**


*MAGANGANUN ANNABI S.A.W
GAMEDA LAFIYAR JIKI**

1: Ku shaayar da Matayenku masu
ciki Nono, domin yana qara qarfin
Hankalin Jariri.

2: Duk wanda ya saba yawan ci
da sha, zuciyarsa zata Qeqashe.

3: Abubuwa 3 jiki na jin dadinsu:
i: sanya turare.
ii: Tufafi mai
laushi.
iii: shan zuma.

4: Ina shawartanku da Zuma, na
rantse da wanda raina yake
hannunsa, babu wani gida da
akwai zuma cikinsa face mala'iku
sunaiwa mutan gidan Istifaari,
Idan Mutum yasha Zuma,
Magunguna Dubu sun shiga
cikinsa, kuma Cuta Dubu ta fita
daga jikinsa, in yamutu alhali
zuma na cikinsa, wuta bazata
shafeshi ba!

5: Duk maison Qarfin Hadda, to
ina shawartansa da shan zuma.

6: Idan mace ta Haihu, yazama
farkon abinda zata ci shine
Danyen dabino mai zaqi da kuma
busashe, domin da ace akwai
wani abu dayafi wannan kyau ga
mai jego, da Allah madaukaki ya
shaayar da Maryaama a.s shi
sanda ta haifi Isa a.s.

7: Naman saniya cuta ne, Nononta
Maganine, Naman tumakai
Maganine, nononsu cutane!!!
**wannan modern science ya
tabbatar dashi, domin Red meat
cutane ga Lafiyar mutum,
musamman wanda yakai 50+yrs,
sadaqa Rasulul Amiyn**

8: Kuci Kankana, domin ita yayan
itace Aljannah ne, acikinta akwai
Albarka dubu, da Rahama dubu,
kuma cinta waraka ne daga
dukkan cuta.

9: Kuci Kankana, domin ita abinci
ce kuma abin sha, tana wanke
ciki kuma tana qara ruwan
Maniyi, tana inganta Jima'i, kuma
tana gyara Fata.

10: Annabi Nuh ya kaiwa Allah
koken damuwa, sai Allah ya masa
wahayi akan yaci Inabi (grape)
domin yana tafiyarda
Damuwa!!!!!!

Allah ka Qaremu da Lafiya, Lallai
Manzon Allah s.a.w shine Babban
Qwararren likita, wanda ya qware
batare da Course ko training ba!
Allah kai salati ga Manzonka(saaw).

KAYI KOKARI KA GINA RAYUWARKA AKAN ABU UKU: 

1- Son Allah da Manzonsa.

2- Gaskiya da Rikon Amana.

3- Hakuri da Jarrabawa a Rayuwa.... Barka da safiya

ABUBUWA BAKWAI (7) DAKE SA MALA'IKU
SUYIMA ADDU'A.

1± Lokacin da kake jiran sallah a masallaci.

2± Lokacin da kake sallah a sahun farko.

3±Fadin ameen bayan karatun fatiha.

4± Sallar subhi acikin jam'I.

5± Yin addu'a ga dan uwanka musulmi. abayansa.

6± Ciyarwa fisabilillah.

7± Koyar da mutane
Alkhairi.

Tura wannan sakon domin kaima ka fa'idantu

Comments

Popular posts from this blog

HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA

ASIBITIN ANNABI MUHAMMADU (SAW)