I LOVE YOU DIN BANZA.

I LOVE YOU DIN BANZA.

Wata rana wani malami yana zaune da jama'a ana ta hira, sai ya tambayesu "anya kuwa suna son matayensu?" gaba daya suka amsa da "kwarai kuwa". Sai malam ya sake cewa "Yaushe rabon da kowannenku ya furtawa matarsa cewa yana sonta? Misali ya ce "I love U". To, anan ne suka fara bada amsa, wani ya ce kusan wata daya kenan, wani ya ce fiye da shekara, wani ya ce ba zai iya tunawa ba, da sauransu. Daga nan malam ya ce kowa ya rubuta sakon <I love U> ta wayar salula ya aikawa matarsa, domin ganin wadanne irin amsoshi zasu bayar. Cikin kankanin lokaci sai ga amsoshi sun fara zuwa daga wajen matayen kamar haka:

1. Mhmm da kenan banda yanzu.....

2. Maganar auren naka ta rushe kenan?

3. Kana son na baka aron kudi kenan?

4. A mafarki kenan

5. Tab Allah ya kamaka, bari ka dawo ka fadamin wadda kaje aikama wannan sako

6. Hmmm me kake nufi? Wannan karon ba zan yarda ba.

7. Waye wannan?

8. Wata sabuwa

9. Yau kuma?

10. Hmm munafiki wallahi ban hakura da abin da kamin ba....

11. I love u din banza.....

12. Nafada maka, ka daina shaye shaye......😄😃😃
Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un.... Yaku
jama'a kunsan waye masoyinku na gaskiya
kuwa??? To shine Manzon Allah saw, lokacin da
mala'ikan mutuwa yaxo domin karbar ransa sai
yaji zafi kwarai ya tambayi mala'ikan mutuwa
yace dama haka akejin zafi yayin mutuwa? Sai
yace masa haba ai kai nan an saukaka maka ne
matuka amma sauran mutane ai zafin yawuce
haka nesa ba kusa ba, Allahu akbar jama'a
kunsa me manxon Allah saw yace? To cewa yayi
yana neman alfarma cewar a hada masa
dukkan wani zafi da ukuba da ake yiwa Al
ummarsa yayin mutuwa shi ayi masa baki daya,
ya daukemana.... Allahu akbar jama'a wannan
bawan Allah yana yi mmana sonda ko
mahaifanmu basa yimana, ya Allah ka kara
tsira da Aminci ga shugabanmu Annabi
Muhammadu saw... Ya Allah dukkan wanda
yayiwa Annabinka salati akalla 10, kuma ya
turawa mutum akalla 5, ya Allah ka yafe masa
dukkan laifukansa, ya Allah ka biya masa
dukkan bukatunsa na duniya dana lahira, ya
Allah kasakashi Aljanna firdausi.... Ameen
Allah humma salli ala muhammad wa-ala aali  muhammad kama sallayta ala Ibraaheem wa ala aali Ibraheem inna ka hameedum majeed.  Inkana SON ALLAH da ANNABINSA. Katura wannan a guroup 3. Wanda yatura ALLAH kabashi abinda yake nema.

Comments

Popular posts from this blog

HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA

ASIBITIN ANNABI MUHAMMADU (SAW)