ANTAMBAYI MALA'IKAN MUTUWA
ANTAMBAYI MALA'IKAN MUTUWA
"Baka taba yin kuka ba sanda kake cire ran dan
Adam?
- Sai ya amsa, nayi kuka sau daya, nayi dariya sau
daya, kuma naji tsoro sau daya..
-Ubangiji yace: Menene yabaka dariya..?
sai yace wani mutum ne naje daukan
ransa, shi kuma yana fadawa mai dinka masa
takalmi... kayishi mai kyau yanda zanyi shekara ina
sawa,
sai na dauki ransa ba tare da yasa takalmin ba...
-Ubangiji yace:menene yasaka kuka?
yace sanda ka aikeni dauko ran matarnan a sahara,
bayan ta haifi
danta a lokacin sai nayi kuka saboda
ihun da dan yakeyi ba mai taimakonshi...
-Ubangiji yace: Menene yabaka tsoro?
yace sanda ka aikeni in dauko ran wani
malami, duk sanda nakusanci dakinsa
haskene yake dawo dani, hasken ransa
ya tsoratar dani sanda nazo cireshi...
- UBANGIJI YACE MASA KASAN WAYE WANNAN
MALAMIN...???YACE A'A....
-Yace wannan yaronne daka dauki ran mahaifiyarsa
a sahara, Ni Na jibinci lamarinsa ban barshi a hannun
kowa
ba....!!!
ALLAHU AKBAR.
Dan uwa ko yar uwa mu mika lamurranmu wurin
ubangiji.
Ya zama majibincin lamarinmu, dan
shi zai wadatamu da komi a rayuwa.
ALLAH ya taimake mu AMEEN.
(✨استغفرالله✨)
(✨استغفرالله✨)
(✨استغفرالله✨)
(✨استغفرالله✨)
(✨استغفرالله✨)
(✨استغفرالله✨)
(✨استغفرالله✨)
(✨استغفرالله✨)
(💐سبحان الله💐)
(💐سبحان الله💐)
(💐سبحان الله💐)
(💐سبحان الله💐)
(💐سبحان الله💐)
(💐سبحان الله💐)
(💐سبحان الله💐)
(💐سبحان الله💐)
(💐سبحان الله💐)
(💐سبحان الله💐)
(💎لااله الاالله💎)
(💎لااله الاالله💎)
(💎لااله الاالله💎)
(💎لااله الاالله💎)
(💎لااله الاالله💎)
(💎لااله الاالله💎)
(💎لااله الاالله💎)
(💎لااله الاالله💎)
(💎لااله الاالله💎)
(💎لااله الاالله💎)
(💓الله اگبر💓)
(💓الله اكبر💓)
(💓الله اكبر💓)
(💓الله اكبر💓)
(💓الله اكبر💓)
(💓الله اكبر💓)
(💓الله اكبر💓)
(💓الله اكبر💓)
(💓الله اكبر💓)
(💓الله اكبر💓)
(🍀ربي اغفرلي🍀)
(🍀ربي اغفرلي🍀)
(🍀ربي اغفرلي🍀)
(🍀ربي اغفرلي🍀)
(🍀ربي اغفرلي🍀)
(🍀ربي اغفرلي🍀)
(🍀ربي اغفرلي🍀)
(🍀ربي اغفرلي🍀)
(🍀ربي اغفرلي🍀)
(🍀ربي اغفرلي🍀)
(🌾الحمدلله🌾)
(🌾الحمدلله🌾)
(🌾الحمدلله🌾)
(🌾الحمدلله🌾)
(🌾الحمدلله🌾)
(🌾الحمدلله🌾)
(🌾الحمدلله🌾)
(🌾الحمدلله🌾)
(🌾الحمدلله🌾)
(🌾الحمدلله🌾)
(🌙سبحان الله وبحمده🌙)
(🌙سبحان الله وبحمده🌙)
(🌙سبحان الله وبحمده🌙)
(🌙سبحان الله وبحمده🌙)
(🌙سبحان الله وبحمده🌙)
(🌙سبحان الله وبحمده🌙)
(🌙سبحان الله وبحمده🌙)
(🌙سبحان الله وبحمده🌙)
(🌙سبحان الله وبحمده🌙)
(🌙سبحان الله وبحمده🌙)
(☀سبحان الله العظيم☀)
(☀سبحان الله العظيم☀)
(☀سبحان الله العظيم☀)
(☀سبحان الله العظيم☀)
(☀سبحان الله العظيم☀)
(☀سبحان الله العظيم☀)
(☀سبحان الله العظيم☀)
(☀سبحان الله العظيم☀)
(☀سبحان الله العظيم☀)
(☀سبحان الله العظي
YI KOKARI KATURAWA KODA MUTUM 5 NE SBD ARZKIN ANNABI SAW
Comments
Post a Comment