ABUBUWAN DA SUKE HANA SAMUN CIKI KASHINA 2
ABUBUWAN DA SUKE HANA SAMUN CIKI
KASHINA 2
(7) Yawan fitar jinin haila yanahana daukan
ciki domin yana sanyaya mahaifa tayadda in
maniyi yashiga sai ya daskare. zamu fadi
maganinsa nangaba insha allah.
(8) idan maniyi yazama dan kankani
koyazama kamar ruwa ko yayi kauri dayawa
yana hana samun haihuwa
(9) idan mace tayi kunzugu da gishiri a
lokacin da ta haihu kafain asadu da ita ko
bayan ansadu da ita bazata samu cikiba
(10)idan mace tana kifa cikinta tayi rub da ciki
bayan da akagama saduwa da ita wannan
ma yanahana daukan ciki ko tauna danyen
wake ko hadiyar yayan zurman...
zan tsaya anan insha allah zandora akan
ABUBUWAN DA SUKE TAIMAKAWA ASAMU
CIki
Comments
Post a Comment