ABUBUWAN DA SUKE HANA DAUKAN CIKI

ABUBUWAN DA SUKE HANA DAUKAN CIKI

assalamu alaiku wa rahmatullah
In ANAS0 agane dalilin dayakan hana samun
ciki ana ganowa ta hanyoyi da dama zamu
fadi kadan dagaciki.

(1) idan al aurar namiji yacika kankanta wani
lokacin yanahana samun ciki.

(2) idan yanayin al,aurar namiji yacanza ta
yadda maniyi bayafutowa sai dakyar
yanahana samun ciki.

(3)damuwa mai tsanani ko rashin kxanciyar
hankali ga mace yana hanata samun ciki

(4)idan mace tana yawan yin kaho yana
hanata daukan ciki.

(5) idan akarasa dalilin rashin samun ciki sai
ashuka dawa ko GER0 sai a umarci mace
tarika yin fitsari akan wannan shuka idan
shukar tafito to zata iya samun haihuwa
inkuma batafitoba to sai addu,a. (wallahu
a,alam)
(6) asamu kofi azuba ruwa acikinsa sannan
azuba maniyin namiji acikin ruwan idan
maniyin yataso saman ruwan to maniyin ba
mai haihuwa bane sai anemi magani.
wallahu a,alam

Comments

Popular posts from this blog

HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA

ASIBITIN ANNABI MUHAMMADU (SAW)