ABUBUWA 6 DASUKE TAIMAKAWA MACE TA DAUKI CIKI (juna biyu)
ABUBUWA 6 DASUKE TAIMAKAWA MACE TA
DAUKI CIKI (juna biyu)
Assalamu
alaikum wa rahmatullah (1) yin kunzugu
(mace tasa yanki ko wani abu a kofar
al,aurar ta) sai tasaka turare ko wani abu
maidadin kamshi acikin tsumman kunzugun
yin haka yana taimakawa asamu ciki.
(2)saduwa da mace lokacin da batadade da
gama al,ada ba hakan yana taimakawa
asamu ciki domin mahaifarta tanada dumi
alokaci.
¿ (3)idan mace tasha nonon taguwa
(macen rakumi) in mijinta yasadu da ita za,a
iya samun ciki in allah yaso. (4)idan mace
tasamu garin habbatussauda mai laushi ta
cakuda da manshanu tarika lasa lokacin da
zatayi barci. insha allah zata samu ciki
(5) yin istigfari lokacin jima,i yanasawa mace
tasamu ciki
(6) wanzamai sunce idan mace
tasamu cibiyar jariri wacce take gutsirewa
bayan anyi gashi sai ajikata acikin mai 24h
sannan mace tayi kunzugu da ita awa 2 kafin
jima,i
wannan ma yana taimakawa mace
tadauki ciki... wassalamu alaikum wa
rahmatullah
Comments
Post a Comment