Maganin dake gyara kwakwalwa,da hana yawan mantuwa
Maganin dake gyara kwakwalwa,da hana
yawan mantuwa
Abubuwan da suke jawo yawan
mantuwa,kuma sujawo matsala a daga
kwakwalwa sune kamar yawan damuwa,da
yawan jin tsoro,rashin samun cikakkiyar
natsuwa,da karancin barci,domin likitoci sun
tabbatar da cewa rashin samun cikakken
barci shima zai iya haifar da wannan
matsala.
Hanyar da zaa iya samun sauki ko asami
waraka da magunguna na muslunci daga
nazari na likitocin Muslim ci,yadda
kwakwalwa zata kara samun nishadi,da kuma
farfadowa,asami kariya daga yawan
mantuwa.
Sune kamar haka:
1.Zait lauz.
2.Buzuru-kittan
3.Iklil-jabal(Rosemary)
4.Jauzul dayyib.
5.Kirfa(Cinnamon)
6.Yayan shammar.
7.Maremiyya.
8.Ginsengs.
9.Greene Tea
10.Naa Naa
11.Man zaitun (El-hawag)
12.Zait Samk
13.Dabino.
14.Zait jauzul hind.
Dukkan wadannan abubuwa suna magance
wannan kowanne kuma matsayinsa
daban,tare da lura da sinadaren dake tattare
da kowanne daga cikin wadannan
magunguna.
Wacce hanya zaayi amfan dasu?
Kamar zuyut wasu ana zubawa aruwan shayi
asha
kuma ayi suracensa,saura kamar nagari ko
na ganye
anasha ashayi,koda ruwan dumi da
Zuma.musamman kamar Rosemary, da Naa
Naa,da
buzurul kittan,da dai sauransu.
Ko arika shan cokali dai dai ko bibiyu.
Dafatan Allah yabamu dacewa ameen.
Comments
Post a Comment