SAKON ANTASHI LFY
SAKON ANTASHI LFY
72
...Sai annabi saw yace barshi ya baffana
yakaraso gareni yayinda rakumin yazo gun
annabi saw sai ya zauna agaban annabi yana
sumbatar kafar annabi saw sai yayi magana
da larabci yace
ﻣﻦ ﻣﺜﻠﻰ ﻣﺲ ﻇﻬﺮﻯ ﻣﺤﻤﺪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ
yace waye misalina annabi saw zai shafi
bayana}
wasu mata sukace aisihiri ne yayi sai sayyada
tace wallahi basihiri bane wasu ayoyine da
karamomi abayyane saitai wasu baitoci take
cewa:
ﻧﻄﻖ ﺍﻟﺒﻌﻴﺮ ﺑﻔﻀﻞ ﺃﺣﻤﺪ
ﻣﺨﺒﺮﺍ ¤ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﺬﻯ ﺑﺸﺮﻓﻪ ﻧﻄﻘﺖ ﺃﻡ ﺍﻟﻘﺮﻯ ¤ ﻫﺬﺍ
ﻣﺤﻤﺪ
ﺧﻴﺮ ﻣﺒﻌﻮﺙ ﺃﻧﻰ ¤ ﻓﻬﻮ ﺍﻟﺸﻔﻴﻊ ﻭﺧﻴﺮ ﻣﻦ ﻭﻃﺊ ﺍﻟﺜﺮﻯ
¤ ﻳﺎ ﺣﺎﺳﺪﻳﻪ ﺗﻤﺰﻗﻮﺍ ﻣﻦ
ﻏﻴﻈﻜﻢ ¤ ﻓﻬﻮ ﺍﻟﺤﺒﻴﺐ ﻭﻻ ﺳﻮﺍﻩ
ﻓﻰ ﺍﻟﻮﺭﻯ
Daganan sai sukuma su abu dalib suka juya
suka tafi..sai tace wa annabi saw inzaka tafi
zaka sa wasu kayan ba wannan ba, saiyace
taya zancanja banda wata? sai tace ina
dawasu bari akawo maka aka kawo amman
wasu dogwaye wasu gajeru saitace yi hakuri
bari aje aragesu sai annabi saw yace azodasu
duk wacce yasa indoguwace saita dawo
daidaitsawon ingariyace ma haka...)73 SAW
Comments
Post a Comment