Yadda magabata suke nisantar burge kai da jiji da Kai*

*Yadda magabata suke nisantar burge kai da
jiji da Kai*
Imamu shafi'i yake cewa:
ﺇﺫﺍ ﺧﻔﺖ ﻋﻠﻰ ﻋﻤﻠﻚ ﺍﻟﻌُﺠْﺐ، ﻓﺎﺫﻛﺮ ﺭﺿﺎ ﻣﻦ ﺗﻄﻠﺐ،
ﻭﻓﻲ ﺃﻱ ﻧﻌﻴﻢ ﺗﺮﻏﺐ، ﻭﻣﻦ ﺃﻱ ﻋﻘﺎﺏ ﺗﺮﻫﺐ، ﻓﻤﻦ ﻓﻜﺮ
ﻓﻲ ﺫﻟﻚ ﺻﻐﺮ ﻋﻨﺪﻩ ﻋﻤﻠﻪ
Idan kana tsoron burgewa a aikinka (ga
abunda zakayi Don ka kara nisantar
burgewan)ka tuna yardan wa kake nema ?
wace ni'ima kake kwadayi ?
wane azaba kake gudu?
Wanda ya tuna wadannan zai raina aikinsa.
ﺳﻴﺮ ﺃﻋﻼﻡ ﺍﻟﻨﺒﻼﺀ ‏( 10/42
Abu yazeed albudany yake cewa:
ﻣﺎ ﺩﺍﻡ ﺍﻟﻌﺒﺪ ﻳﻈﻦ ﺃﻥ ﻓﻲ ﺍﻟﺨﻠﻖ ﻣﻦ ﻫﻮ ﺷﺮ ﻣﻨﻪ ﻓﻬﻮ
ﻣﺘﻜﺒﺮ
Matukar bawa yana ganin a cikin halittu
akwai Wanda yafi sharri shi mai girman kai
ne.
ﺣﻠﻴﺔ ﺍﻷﻭﻟﻴﺎﺀ ‏( 10/ 36

Comments

Popular posts from this blog

HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA

ASIBITIN ANNABI MUHAMMADU (SAW)