Maganin Ulser da sauran matsalolin da suke tattare da ita,da kuma matsalar colon of the diseases

da sauran matsalolin da suke tattare
da ita,da kuma matsalar colon of the
diseases
Hanyoyin da zaa iya neman waraka daga
wannan matsalar wanda Ciwon Ulser yake
haifar da Ita wanda ake kiranta aturance
dasunan

#peptic_ulser sukuma Likitoci suna
kiranta da sunan #Gestroesophageal_reflex_
disease(Gerd). Kamar yadda muka kawo ajiya
to
Domin hanyoyin da zaa iya jarraba wa akan
neman waraka daga Ciwon Ulser daake
kiransa a turance peptic ulcer.
Ga wanna Allah madaukakin sarki yasa yake
da rabon samun waraka, domin maganin da
wani yayi yadace bai zama wajibi ba cewa
kowa zai iya yin amfani dashi yadace, sai dai
kuma anasanya ran samun dacewa, sannan
kuma yakan danganta da yanayin juriya
wajan yin amfani da maganin, musamman a
bangaran da ya shafi manya manyan cutuka
daban daban.
To zaa iya bin wadannan hanyoyin kamar
haka :

(1)Zaasamo ( #kishiru_ruman )sai ahada da
zuma adinga sha sau uku arana har zuwa
lokacin da zaa sami waraka insha ALLAH.

(2)
Ko asamo man habbatisauda kamar 65mil
gram sai ahada da zuma mai kya, da kuma
kishiru ruman sai adinga sha,bayan ansha
sai asha kofin madarar shanu(kindirmo)
wanda baa samasa komai ba ko madara,
akalla sau biyu ko sau uku arana har asami
waraka.

(3)Kokuma arika hada zuma aruwan
dumi, da kuma Khal tuffa anasha, insha
ALLAH yana kashe kwayoyin cutar dake cikin
mutum (bacteria) wadanda sune musabbabin
wannan matsalar, kokuma matsalar daake
kira#Helicobacter_pylory wanda kamar ace
tsutsar ciki, to insha ALLAH zaa iya bin
wadannan hanyoyin.
Bayan haka kuma sai wannan hanyar da
muka tabbatar da ingancin ta abangaran
matsalar data shafi wanda take da alaka da
ciwon ulser....... Zaa samo wadannan
abubuwan kamar haka :
Musamman anaso asami zuma mai kya da
kuma inganci, zaa samo

(1)Man
habbatisauda hemani 125m
(2)Man zaitun 175m mai kya DA inganci.
(3)Zuma 500m
(4)Khal tuffa, ko farin Khal.
(5)Man gelu cokali 1-2 ka dan misra ko na
gida insha ALLAH zai yi, sai ahada waje
daya agauraya sosai,sai adinga sha sau 2-3
arana, ko akalla har tsawon wata ½ ko wata
2. insha ALLAH zai wanke ma mutum cikin
daga wadannan bacterial din, zai warkar da
kurajen dake cikin da kuma radadin dayake
masa insha ALLAH zai bari insha ALLAH, da
kuma sauran Matsalolin da wannan cutar
tajawo masa.
Dafatan ALLAH yabamu dacewa ameen

Comments

Popular posts from this blog

HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA

ASIBITIN ANNABI MUHAMMADU (SAW)