GARGADI

GARGADI Dan uwa kazama mai jajircewa wajan neman halal karkazama maroki GARGADI kazama maiyawan sadaqa watarana zakaga amfaninta GARGADI Karkaraina matsayin wani saboda gaba GARGADI Karkaduba wanda yafika wadata katina kaima kafiwani GARGADI Karkazamo cikin masu asarar wuni guda batare da sunyi salatin annabi ba GARGADI Yikokari kayaqi shaitan tahanyar karanta alqur, ani domin karine agaremu GARGADI Zamo maiyawan tuna mutuwa hakan zaisa kacire kwadayin duniya GARGADI Dan uwa Yikokari kadamqe sha, awarka dan itama tazama masifa awnnan zamani GARGADI Inkasamu dama kai aikin alhairi da ita kafin takubce maka GARGADI Dan uwa dan allah karkagani kawuce batare da katurawa wani group ba koba komai zaimasu amfani

Comments

Popular posts from this blog

HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA

ASIBITIN ANNABI MUHAMMADU (SAW)