AMFANIN HABBATUS SAUDA

HABBATUS SAUDA (The
black seed)
Habbatus sauda ana
kiranta da sunaye da dama
kamar haka: "Habbatul
Baraka" (the blessed seed),
Black Cumin, Nigella Sativa,
Black Caraway da
sauransu. Habbatus sauda
nada amfani sosai wajen
magance cututtuka da
kuma kiwon lafiya, cikin
ikon Allah. Ana samun
wannan sinadari daga
'ya'yan shukar "Nigella
sativa". Shekaru dayawa
da suka gabata miliyoyin
mutane na kasashen ASIA ,
MIDDLE EAST da AFRICA
sun kasance suna amfani
da wannan sinadari mai
albarka domin kiwon
lafiya da kuma magance
cututtuka.
AMFANINTA AKAN
LAFIYA (HEALTH
BENEFITS):
1. Tana karfafa garkuwar
jiki (boosting immune
system).
2. Tana gyara al'adar mata
( improving menstruation).
3. Gyara fata daga tamoji
(repairing wrinkles on
skin).
4. Rage hawan jini
(lowering blood pressure).
5. Qarin girman gashi
(stimulating hair growth).
6. Yaqi da cututtukan fata
(fighting skin diseases:
anti-bacterial & anti-
fungal).
7. Kara yawan maniyyi
(stimulating sperm
producing tissue).
8. Cutsar ciki (worms)
9. Mura da tari (Cold &
cough).
10. Asma (asthma) da
sauransu.

Comments

Popular posts from this blog

HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA

ASIBITIN ANNABI MUHAMMADU (SAW)