YADDA ZAKA SAMU 20MB DA 7MINS AKAN #50 ALAYI AIRTEL

YADDA ZAKA SAMU  20MB DA 7MINS AKAN #50 ALAYI AIRTEL

Assalamu alaikum barkanmu da warhaka

Yau gawata yar garabasa amma ga masu amfani da layi airtel ce,

Wacce zaka samu 20mb da kuma 7mins Na kira,

Wanan datar da 7mins kayi surf din 1days yake  ma ana kwana daya  zaiyi

Kamar  kayi karfe 12:00pm to sai  wata  12:00pm zasu kwashe kayan su,

Dail *161*50#

Shikenan kayi nasara Allah yaba da sa'a amin

@It'z Algarkaweey

Comments

Popular posts from this blog

HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA

ASIBITIN ANNABI MUHAMMADU (SAW)