Popular posts from this blog
HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA
HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA Duk da cewa maza da mata kan samu matsalar kuraje a fuska, mata su suka fi damuwa da su fiye da maza, domin su suka fi aiko da tambayoyi a kan yadda za a magance su: kurajen taya-ni-muni pimples: kurajen pimples a turance ko acne bulgaris a likitance suna daya daga cikin larurori masu addabar samari da ’yan mata. Suna fitowa ne a daidai lokacin girma, domin a daidai lokacin ne sinadarin nan na testosterone ke yawa a jinin samari maza da kuma wasu kadan daga cikin mata. Wannan sinadari shi ke da alhakin sa maiko ya rika taruwa a fuska. Idan maiko ya taru a fuska sai kwayoyin cuta su zo su taru a wurin su kawo kurji . Hanyoyin kariya su ne kiyayi taruwar maiko da kwayoyin cuta a fuska da kirji. Wannan kan dan yi wahala amma ta wadannan dabaru za a samu nasara : 1-Rage maiko a cikin abinci. Misali, idan aka soya wani abinci, yana da kyau a tsane mai da mayanin kitchen wipe mai tsabta kafin a ci. Idan an yi haka an rage man kusa...
Comments
Post a Comment